Maraba

Dandalin na farko na Africa

Tsangayar Africa ita ce dandalin farko na ilimin shari'ar Musulunci a Africa

Bita ta ilmantarwa

Taƙaitaccen sharhi, game da yadda za a yi tarayya a dandalin Tsangayar Africa ta karatu daga gida

Na farko

dole ne sai an yi rijista, domin a sami damar shiga kwas ɗin, ko ƙunshin koyon

zaɓar kwas, ko ƙunshin koyo:

Mai son shiga ciki ta hanyar shiga sashen kwasa-kwasai, ko ƙunshin koyo a babban shafinmu

Cin jarrabawa:

Cigaba da karatu, da kuma cin jarrabawar ƙarshe, domin samun shaidar kammalawa.

Cikakke

Wasu tarin kwasa-kwasai ne, na mabambantan ilimi, ta hanyoyi uku, ta hanyar bidiyo, da sauti, da kuma na karatu.

የትምህርት ፖርትፎሊዮ መንገድ

በአንድ የተወሰነ የትምህርት ዓይነት ውስጥ የሥልጠና ወይም የእውቀት ሽግግርን በአንድነት የሚያሳካ የትምህርት ኮርሶች ቡድን ነው።

Takwimu za Academy

Maarifa ya papo hapo ya dashibodi yanasasishwa kila mara kutoka kwa hifadhidata

1

Idadi ya vyeti

1

Idadi ya nchi

1

Washiriki wote

1

Idadi ya wanaume

1

Idadi ya wanawake

Ra'ayuyyukan masu tarayya

5/5
Kwas ɗin nan yana da amfani, da sauƙi, ya sauƙaƙa mini fahimtar ilimin shari’ar Musulunci, kuma ya zaburar da ni, ta hanyar ba ni takardar shaidar karatun da ta dace, Allah Ya datar da ku, Ya kuma saka muku da alheri.
Ɗalibarku/ Makka Nur.
5/5
Cikin ɗan ƙanƙanin lokaci na fa’idantu sosai, na samu ƙarin ilimin addini ƙwarai da gaske. Allah Ya datar da ku, Ya kuma saka muku da alheri. .
Ɗalibarku, Sa’adatu Sa’id
5/5
Yayana ina matuƙar farin ciki, domin kwasa-kwasan nan sun ƙara mana ƙwarin guiwa, kuma suna taimaka mana wajen koyon addini, kuma muna kafa hujja a wajen da ya dace.
Ɗalibarku, Na’ima Abdullahi