Jagoran dalibi:
Yin rijista:
dole ne sai an yi rijista, domin a sami damar shiga kwas ɗin.
zaɓar kwas:
Mai son shiga ciki zai shiga ne ta hanyar sashen kwasa-kwasai a babban shafinmu.
Cin jarrabawa:
Cigaba da karatu, da kuma cin jarrabawar ƙarshe, domin samun shaidar kammalawa..