Tambayoyin da suka yawaita:

  1. Ka fara buɗe asusunka a shafinmu, ta hanyar adireshin da a a sama.ka sanya
  2. Ka kunnan asusunka ta hanyar bincika imel ɗinka, ko lambar da ka yi rijista da ita a dandalinmu, wata ƙila ka sami saƙon talla, ko kuma saƙonnin da aka wofantar da su. (promotions, or spam).
  3. Latsa kan adireshin kunnawar dake cikin saƙon, ko kuma ku rukuta code ɗin.
  4. To yanzu zaku iya shiga dukkanin ɓangarorin dandalin.
  1. Ana fatan zasu tabbatar da cike dukkanin gurabun yin rijista a shafin, a kuma tabbatar da ingancinsu, musammanma imel, ko lambar waya.
  2. Bayan haka zaku sami saƙon kunnawa ta imel, ko lambar waya a manhajar Whatsapp wanda ka bayar a lokacin yin rijista.
    የማግበሪያ መልዕክቱ ደርሶዎት ሊሆን የሚችል የ Junk/Spam
  3.  Muna fatan zaku bincika cikin kundin wofantattun wasiƙu (Junk/Spam Folder) wataƙila saƙon kunnawar ya same ka ta cikinsa
  4. Ana fatan zasu tabbatar da cike dukkanin gurabun yin rijista a shafin, a kuma tabbatar da ingancinsu, musammanma imel, ko lambar waya.

Wasu tarin kwasa-kwasai ne masu dangantaka da juna, waɗanda zasu horar, tare da ilimantar game da wani batu na musamman.

Akwai tambayoyi waɗanda zasu taimaka wajen auna fahimtar madda ga wasu darusan, a lokacin karatu, bayan an kammala darasi.

E, a kwai wannan sashen, ta hanyar dannan wannan adireshin.