Kwas din hukunce-hukuncen azumi:
Bayan kammala kwas din, dalibi zai san dukkanin hukunce-hukuncen azumi, da sunnonin azumin da yake bukata a watan Ramadan, da mabambantan falalolin watan Ramadan.
Ass. Prof. Abdullah Usman ne ya gabatar da kwas din.
Daga 15 zuwa 22 Maris 2024 Miladiyya.
HUKUNCE-HUKUNCEN AZUMI
