Shafin tabbatar da takardun shaida

Tsangayar Africa, domin tabbatar da ingancin takardun shaida, da kuma hana yin takardar bogi irin ta Tsangayar, muka ƙiƙirin wannan shafin, wanda zai kawo muku bayanan takardar shaida, ta hanyar yin sikanin ɗin code ta hanyar QR.

Jerin lambar takardar shaida