Ku san mu
Mene ne Dandalin Tsangayar Africa ta karatu daga gida?
Manufarta ita ce ta kusantar da ilimin shari'ar Musulunci ga waɗanda suke da buƙata, ta hanyar darussan ilimi, da fakitin koyarwa, da shirye-shiryen horarwa, ba tare da la'akari da shingen lokaci, ko wuri, ko aiki ba.
#Hange:
Muna kwaɗayin fa’idantar da sama da mutum milyan ɗaya 1,000,000 a wannan dandalin.
#Saƙo:
Wannan dandalin ya kasance jagaba wajen karantarwa daga gida, da Harsunan Afurka, ta hanyoyin zamani.
Abin da Dandalin ya ƙunsa
A kwai gwamman darussa, da kwasa-kwasai, da jakar koyarwa a cikin nau'o'in ilimummukan shari'ar Musulunci, da abin dake taimakawa wajen samun su.
#Buri na baiɗaya:
1- Cika burin musulman Afurkaa, na koyon ilimin Addini daga tushe, wanda dole ne a kan kowane musulmi ya san shi. 2- Ba wa musulmin Afurka damar samun ƙwarewa a fannonin cin nasara a rayuwa. 3- Yaɗa Aƙida, da ingantaccen Fiƙihu, tare da dalilai daga Littafin Allah, da Sunnar ManzonSa. 4- Koyar da mata musulmai addininsu, da wayar musu da kai. 5- Yaɗa wayewar koyon karatu daga gida a Afurka.
የ አፍሪካ ለ ትምህርት መድረክ ምንድን ነው

የ አፍሪካ ለ ትምህርት መድረክ አላማው ጊዜን፣ ቦታንና በስራ የመጠመድ መሰናክሎችን በማለፍ የ ትምህርት ኮርሶችን፣ እውቀት ማበልጸጊያ ስልቶችን እንዲሁም የስልጠና ፕሮግራሞችን ለ ሙስሊሙ የ አፍሪካ ማህበረሰብ በማቅረብ ብቁ ማድረግ ነው ።
ራዕይ
ተልእኮ
ግብ
2_ የ አፍሪካውያን ሙስሊሞችን የ ህይወት ክህሎት ለስኬት ማብቃት ።
3_ ከቁርኣንና ከሱና በተገኙ ማስረጃዎች ትክክለኛ የእምነትን እና የፊቂህን ትምህርት ማስፋፋት።
4 _ ሙስሊም ሴቶችን ሃይማኖታቸውን ማስተማርና ግንዛቤያቸውን ማሳደግ
5_ በአፍሪካ ውስጥ በኢንተርኔት ትምህርት ባህልን ማስፋፋት
የ መድረኩ ይዘት
Abubuwan da dandalin ya keɓanta da su:
01
Tsari:
Akwai manhaja, da ƙunshin kayan karatu a tsare ga masu sha’awar samun ilimi, da gogewa.
02
Nau’antawa:
Nau’anta horarwa, da ƙunshin kayan karatu fanni-fanni, da karatun da ya dace da dukkanin ɗalibai.
03
Sassauci:
Ba da horo na karatu ga waɗanda suka yi tarayya da mu, tsawon shekarar karatu.
04
Takardun shaida:
Bayar da takardun shaidar kammalawa ga dukkanin waɗanda suka yi tarayya, kai- tsaye da sigar PDF da zarar an kammala horon, ko ƙunshin kayan karatun, tare da cin jarrabawa, za a iya tabbatar da hakan ta shafinmu.